Kodinetan jam’iyyar APC na jihar Borno yafice daga jam’iyyar

Kodinetan jam’iyyar APC na jihar Borno ya fice daga jam’iyyar Kodinetan kungiyar City Boys Progressive Group CBPG APC reshen jihar Borno ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar saboda wasu dalilai da suka wuce ikonsa. Ko’odinetan CBPG Abubakar Ayuba ya bayyana cewa abin bakin ciki ne kuma abin takaici ne ga wannan gwamnatin da ta kasa maganceContinue reading “Kodinetan jam’iyyar APC na jihar Borno yafice daga jam’iyyar”

Analysis on recent RARARA’s press conference.

Rarara For Buhari: A Lesson For Tinubu/Kashim. By Ukasha Rabiu Magama I learnt that Rarara’s biggest dream is to be a minister of the Federal Republic of Nigeria despite his inability to differentiate between the good and bad, right or wrong. He thought being a singer was enough for one to be a minister inContinue reading “Analysis on recent RARARA’s press conference.”

Yajin aikin Kwadago

Ayaune gwamnatin shugaba Bola Tinubu karkashin jagorancin ministan ma’aikatan Najeriya Solomon Bako Lalong tare da kungiyar cigaban kasuwancin Najeriya wato (Trade union Congress of Nigeria TUC) suka tattauna kan yajin aikin gargadi da kungiyar kwadago ta tsunduma na kwana biyu 2. Wanna jawabin yafitone daga bakin Babban ministan ma’aikatan Najeriya Solomon Bako Lalong bayan waniContinue reading “Yajin aikin Kwadago”

JIRGIN ANSU FATI ZAI TASHI

Kungiyar kwallon kafa ta BRIGHTON na kasar Ingila ta cimma yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta BARCLONA kan ɗan wasanta Ansu Fati Dan wasan ƙwallon ƙafa ɗan asalin Saniya Ansu Fati dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta BARCLONA zai koma taka leda a kungiyar kwallon kafa ta BRIGHTON. wannan yarjejeniya antabarne baya KungiyarContinue reading “JIRGIN ANSU FATI ZAI TASHI”

Abubuwan da Yakamata kusani gameda gasar cin kofin zakarun Turai ta shekarar 2023

Ayayinda kowani kasa ke dawowa da buga wasan ta na league na wannan shekarar 2023/2024 magoya bayan kungiyoyin kwallon kafa ta duniya na fatan ganin anfara doka wasan cin kofin zakarun Turai. kana dama na fatan sani dakuam jin ina matsayar haɗa wasan cin kofin zakarun Turai yake, musamman zagayen farko wadda ake haɗawa gaContinue reading “Abubuwan da Yakamata kusani gameda gasar cin kofin zakarun Turai ta shekarar 2023”

Abunda Yakamata kusani gameda gasar cin kofin zakarun Turai

Ayayinda kowani kasa ke dawowa da buga wasan ta na league na wannan shekarar 2023/2024 magoya bayan kungiyoyin kwallon kafa ta duniya na fatan ganin anfara doka wasan cin kofin zakarun Turai. kana dama na fatan sani dakuam jin ina matsayar haɗa wasan cin kofin zakarun Turai yake, musamman zagayen farko wadda ake haɗawa gaContinue reading “Abunda Yakamata kusani gameda gasar cin kofin zakarun Turai”

Design a site like this with WordPress.com
Get started