Rahotanni Sun Bayyana cewa an yi juyin Mulki a Kasar Gabon.
Daga Zuhair Ali Ibrahim
Dakarun sojin Kasar Gabon sun Kifar Da Shugaban Kasar Ali Bango Ondimba sanarwar fito ne daga Talabijin ɗin kasar a cikin dare.
Sojoji sun tabbatar da kifar da Gwamnatin dimokuraɗiyyar a cikin gajeren bidiyo na mintina uku sakamakon gaza samun nasarar lashe zaɓen shugaban karo na uku.
