Ayaune gwamnatin shugaba Bola Tinubu karkashin jagorancin ministan ma’aikatan Najeriya Solomon Bako Lalong tare da kungiyar cigaban kasuwancin Najeriya wato (Trade union Congress of Nigeria TUC) suka tattauna kan yajin aikin gargadi da kungiyar kwadago ta tsunduma na kwana biyu 2.
Wanna jawabin yafitone daga bakin Babban ministan ma’aikatan Najeriya Solomon Bako Lalong bayan wani tattaunawa ta musamman da sukayi ayau a birnin tarayya Abuja.
Acewarsu wannan yajin aiki abune wadda yazama wajibi ga gwamnatin ta dauki mataki don cika alkawarin da saukarwa ƙungiya kwadago kawo karshen wannan matsaltsalun cikin mako biyu 2.
iR News Room C8
Adamu Ali Usman
